We've got exciting news for young Nigerian entrepreneurs! The N75 Billion Nigerian Youth Investment Fund announced by the Central Bank Of Nigeria on October 1st, 2020, Nigeria’s 60th Independence anniversary, is now open for applications. This move is aimed at supporting innovative Nigerian youths between the ages of 18 – 35. The program has been created out of the need to improve access to finance for youth and youth-owned enterprises. Find out how to apply by clicking the button below.
KWAZAZZABON YARKWANDO DUGABAU Labari na gaskiya dangane da Kwazazzabon 'Yar Kwando da kuma saukar Shehu Mujaddadi a K'asar Dugabau. Daga Sadiq Tukur Gwarzo Hakika Labarin da ake fada dangane da kwazazzabon 'yar kwando gaskiya ne. Ita 'yar kwandon ai aljana ce, watakila tana cikin jinsin fararen aljannu don kuwa bamu samu labarin wani data tab'a cutarwa ba. Amma dai mutanen Dugabau dake k'asar Kabo ta jihar Kano sun bada shaidar cewa ana yawan had'uwa da Aljanna 'yarkwando a daf da wannan kwazazzabon. Akwai wanda yace min takan fito da sigar tsohuwa ko Budurwa, har ma zata iya neman wani taimako daga gareka, ko kaganta tana wani uzuri nata, amma dai ba zata yarda kaga fuskar taba. Ance ta tab'a fitowa wani mutum a siffar tsohuwa, sai tace masa ya taimaka ya tsallak...
Comments
Post a Comment